Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE


3 by KareemTKB
Sep 26, 2018 이전 버전

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 정보

Kammalallen karatun tafsirin suratul Ma'idah 셰이크 자파르. Surah 알 Ma'idah

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun suratul Ma'idah tare da Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam rahimahullah.

Karatun na aiki ba tare da internet connection ba. Suratul ma'idah tun daga farko har karshen surah.

Free Hausa Islamic Apps Sheikh Jafar Mahmud Adam Surah Al Ma'idah Tafseer complete.

A kokarin kawo muku Sheikh Jafar Mahmud Adam complete tafseer da mukeyi yanzu haka saura karatun tafsir na suratul A'raf kadai ya rage mu gama shigo da tafsirin alkur'ani mai girma cikin wannan gida. Kuma dukkan manhajjojin da muka kawo na aiki ne ba tare da bukatar internet connection ba.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja kuma ku taimaka wajen yadata zuwa ga sauran yanuwa musulmi sawa'un ta whatsapp, Facebook, twitter da dukkan zaurukan sada zumunta.

Allah ya mafanar damu daku baki daya. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta karatun suratul Ma'idah mp3 Sheik Jafar.

In shaa Allahu bayan mun kammala shigo da tafsirin alkur'ani tun daga bakarah har nasi cikin wannan gida, to zamuyi kokarin kawo muku manhajja guda daya wacce zata kunshi dukkan tafsirin alkur'ani maigirma acikinta. Sai dai zata bukaci internet domin tayi aiki.

Domin samun Hausa Islamic apps duba KareemTKB apps dake cikin wanan gida.

Allah ya jikan malam Jafar ya gafarta masa yasa ya huta aameen.

Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani muna masu shiga AlJannah Firdausi bi rahmatillahi Aameen.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

추가 앱 정보

최신 버전

3

업로드한 사람

علي جبيلي

필요한 Android 버전

Android 4.1+

신고

부적절한 것으로 표시함

더 보기

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE old version APK for Android

다운로드

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE old version APK for Android

다운로드

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 대안

KareemTKB에서 더 많은 것을 얻기

발견하다