Karashen karatun tafseer na suratul A'RAF tare da sheikh Jafar Mahmud
Assalamu alaikum,
Alhamdulillah alladhi bi ni'imatiHi tatimmussalihaat,
A yau na kammala shigowa da tafsirin alkur'ani mai girma (bakarah zuwa nasi) cikin wannan gida. Wannan itace manhajja ta karshe.
Cikin wanna manhajja zaku saurari karashen karatun surah Al A'raf tare da sheikh Jafar Mahmud Adam. hAKA ZALIKA ZAKU IYA KARANTA FASSARAR SURATUL AARAF DIN CIKIN WANNAN MANHAJJA.
Allah ya daukaka musulunci da musulmai baki daya.
Kada a manta ayi sharing na wadannan manhajjoji.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.