Aure Nake So-Sheikh Guruntum M


1.2 oleh ZaidHBB
Jul 24, 2020 Versi Lama

Mengenai Aure Nake So-Sheikh Guruntum

Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Apa yang baru dalam versi terkini 1.2

Last updated on Aug 14, 2020
*Bug Fixed

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

1.2

Dimuat naik oleh

Akash Kumar Sharma

Memerlukan Android

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Aure Nake So-Sheikh Guruntum Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada ZaidHBB

Cari