Manhajar da ze baka damar more kallon suburbuda da mazga a kyauta.
Finafinan indian Hausa, app ne da ke kawo muku fassararrun indian films zuwa harshen Hausa.
Hakika wannan app ze kasanche me debe muku kewa aduk inda kuke.
Kuma wannan app albishirne ga hausawan mu mazauna kasashen waje.
Muna godiya.