Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Mengenai Hausa Fashion Styles

Donwlosd Domin Samun Kala Kala Na Fesyen Gaya Na Al'adun Hausawa Na Zamani

Aplikasi Wannnan mai suna hausa gaya fesyen na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Gaya fesyen Bayan hausa idan akayi

mencuba adamsdut zakuma a iya samun aplikasi irin su

abinci hausawa (resipi makanan hausa)

magana jari ce

iliya dan mai karfi

ruwan bagaja da dai sauran su

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda kasar Hausa bersinar asalin yarensu Tarif yang serupa dengan Hausawa dan memberi birala salasalar. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Farko-farkon shekaru pada tahun 1900-an, sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, akin karkashen mulkin Birtani mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Apa yang baru dalam versi terkini 2.3

Last updated on Dec 15, 2021

new version with new features

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Hausa Fashion Styles Kemas kini 2.3

Dimuat naik oleh

Khatebul Mohammad

Memerlukan Android

Android 4.1+

Tunjukkan Lagi

Hausa Fashion Styles Tangkapan skrin

Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.