Saurari bayani game da hukuncin kade-kade da wake-wake daga bakin Sheik Jafar
Bayani game da hukuncin kida da waka a musulunce daga bakin Malam Jafar mahmud Adam rahimahullah.
Akwai sauran manhajjoji kamarsu:
Umdatul ahkam
bulug al maram Hausa
Kitab at tauhid Hausa
Riyadus salihin da dai sauransu.
Kada a manta rating tauraro biyar da kuma sharing din wannan manhajja.