Saurari Wa'azin Karatun Boko na Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Karatun Boko da Gyara Halayya, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus trek (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search don ganin kundin.