Use APKPure App
Get Mallakar Miji - Kabiru Gombe old version APK for Android
Bayanin hanyoyin mallakar miji daga bakin Malam Kabiru Gombe
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,
Sabuwar manhajja domin kawo muku bayanin hanyoyin mallakar miji da mata ya kamata subi daga bakin babban malami Sheikh Kabiru Gombe.
Kamar yadda akasani, malam Kabiru na nishadantar da masu sauraren karatunsa kuma akanyi dariya daidai gwargwado toh amma fatan shine a saurari abubuwan karuwa da za'aji kuma ayi aiki dasu domin tabbas zamu amfana.
Domin sauraron hanyoyin mallakar miji dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Mallam Kabiru Gombe OFFLINE
Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume, sheikh jafar holy Quran recitation da sauran lakcoci.
Bayan wannan manhajja ta mallakar miji bayanin sheik kabeer Gombe akwai sauran apps na sauran malamai kamar Malam Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Sannan akwai Kundin Tarihi na Daurawa. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.
Idan kunji dadin wannan manhajja mallakar miji kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan akwai wata sabuwar amarya da kuka sani to ya kamata ku meka mata wannan manhajja domin itama ta amfana.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Shaykh Kabeer Gombe mp3
Ku huta lafiya
Last updated on Sep 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
RisQhye Anindita Keisha Zahra
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Mallakar Miji - Kabiru Gombe
3 by KareemTKB
Sep 27, 2018