Wahalolin da Sheikh Jafar Mahmud Adam Yasha Wajen Shehun nan Darika
Irin wahalhalun da sheikh jafar mahmud adam da sauran know izalah suka sha wajen learn darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar annabi s.w.a.
Sheikh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin.
wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu
1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan
2. Sheikh Jafar Mahmud Adam
Ayi sauraro lafiya ....
Anda juga boleh menggunakan kadar di mana anda juga boleh menggunakan aplikasi ini untuk bermain dengan mudah.