Siffatul Salat Nabi part 3 tare da Sheikh Jafar Mahmoud Adam
Cikakken karatun Siffatul Salat Nabi kashi na uku tare da Sheikh Jafar Mahmoud Adam
wannan App yana aiki batare da internet ba zaka iya saurare kai tsaye bayan ka sakko dashi wato downloading.
Allah ya jikan Malam ya gafarta masa Ameen
Ayi Sauraro lafia.