Use APKPure App
Get Siffofin Muminai-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Aplikasi Wannan mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar sambungan data kafin suyi bermain.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search din kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta ingin aplikasi, kepada ya tuntube ni ta alamat e-mel dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating mahu aplikasi dama sauran tare da yada su a whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Dec 25, 2021
*Bug Fixed
Dimuat naik oleh
Yanwei Li
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Siffofin Muminai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Dec 25, 2021