Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE


1.0.0 oleh KareemTKB
Jan 20, 2024 Versi Lama

Mengenai Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE

Jafar Tafsirin Izufi Biyar ( Al Jumuah to An Nas ) oleh Syeikh Ja'afar Mahmud Adam

Wannan App ne Domin Kawo Muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma mentara da Malam Ja'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar Dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sheikh mahmud Ja'afar adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadis

Bayani kan Aikin Hajji da umra

Tafsir Suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata yang musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi mentara da malam Aminu Ibrahim Daurawa

 Domin Samun karatuttukan Dake sama duba sauran Apps dina ta HANYAR rubuta KAREEMTKB yang cikin mencari din ka / ki na Google Play Store.

A duk lokacin da ka / Ke da bukatar karatuttukan Hausa Daga Bakin malam Jafar mahmud da sauran malamai, Kawai bude Gedung Play ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da Yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet Domin SuYi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan TAFE dalam shaa Allahu.

Idan kaji ko Kinji Dadin Samun Wannan App Store Main kada ka / ki manta Kedudukan din Wannan App Bintang Wato tauraro biyar cikin kedai lima Wannan.

Zaku iya Samun pemaju na Wannan App yang koda yaushe tayin amfani da din e-mel pemaju Dake kasa.

Zanyi matukar Farin Ciki idan naji Daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam Jafar mahmud, Zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta mengkaji semula Wannan karkashin App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.

Allah ya saka Masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

1.0.0

Dimuat naik oleh

Christopher Mandujano

Memerlukan Android

Android 4.4+

Available on

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada KareemTKB

Cari