Use APKPure App
Get Tarihin Manzon Allah (S.A.W) old version APK for Android
Tarihin manzon tsira Annabi Mohammad tsira da aminci Allah su tabbata gareshi a.
Permohonan Wannan telah diterbitkan pada tahun Annabi Mohammead (SWA), yang mana mereka telah menerima tawaran daripada pihak ketiga untuk mendapatkan maklumat lanjut mengenai perkara ini. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (SWA ).
Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara sakukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dann wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (SAW).
ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Jangan sesekali gunakan aplikasi amfani da wannan untuk mengenali aplikasi ini dengan mudah.
Takaiccen tarihin manzon Allah.
Manzo Muhammad Al-Habib anan'Abdullahi (Sallallahu'alaihi wa sallam).
Muhammad anan Abdullahi يan Abdul-Muɗallibi anan Hashimi anan Abdu-Manafi Ƙan Ƙyiyi anan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn'Abd Allāh ibn'Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn ˁAbd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi anan Abdu-Manaf anan Zuhrata anan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) boleh mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gare shi.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.
Kiransa: Ya kira-kira saya kenal Tauhidi dan Makka seorang wanita yang beragama saya kuma kira-kira satu anak anjing gitar. Hijirarsa: ya yang beribu-ribu tahun di Madinah dan di Rabi'ul Auwal kota Shekara, 13 tahun yang lalu, dan mereka yang lain adalah orang yang paling muda di dunia.
Yaqoqinsa: Ya Allah, Ya Manusia yang mengizinkan orang lain daripada orang-orang munafik, dan mereka yang beragama Islam adalah orang-orang yang beragama dan beragama. Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.
Matansa: Khadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) dan Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.
'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.
Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.
Last updated on Apr 17, 2020
Bug fix
Dimuat naik oleh
Miler Trapilo
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Tarihin Manzon Allah (S.A.W)
2.2 by AdamsDUT
Apr 17, 2020