Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Uwa Ta Gari" da ma wasu tare da Sheikh Guruntum.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, In baka ji bari ba ..., Fitinar Dukiya da sauran su.
Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.