Use APKPure App
Get Asalin Maulidi - Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam Akan Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan-toepassing mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonusnummers (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar dataverbinding kafin suyi spelen.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan applicatie din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din applicatie din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Nagode
Geüpload door
Lucas Consolaro
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
40.7 MB May 10, 2024
40.7 MB May 10, 2024
16.1 MB Jul 29, 2020
16.1 MB Jul 29, 2020
15.7 MB May 14, 2020
15.7 MB May 14, 2020
Use APKPure App
Get Asalin Maulidi - Sheikh Jafar old version APK for Android
Use APKPure App
Get Asalin Maulidi - Sheikh Jafar old version APK for Android