Fassarar Littafin Ahdhari


10.0
1.0 door ABUBAKAR SADIK SALIHU
Oct 16, 2016

Over Fassarar Littafin Ahdhari

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne Wanda ke bayani Kan Ibada een Musulunci.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammed (SAW) bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako een cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi een rarraba shi, da fatan za'a samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki een matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda wata Rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki Kan updaten een Yanzu dan ya Zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

1.0

Geüpload door

Myat Khant

Android vereist

Android 3.0+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Fassarar Littafin Ahdhari old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Fassarar Littafin Ahdhari old version APK for Android

Downloaden

Fassarar Littafin Ahdhari Alternatief

Krijg meer van ABUBAKAR SADIK SALIHU

Ontdekken