Use APKPure App
Get Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 old version APK for Android
Karatun alkur'ani na Malam Sa'id Harun Wanda ke Jawa Sheikh Jafar baki.
Sabuwar manhajja domin kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. zei harun alaramma malam saidu haruna me jan baki
Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Qaari Sa'eed Haroon Heilige Koran recitatie. saidu haruna
Akwai wadansu Hausa Islamitische apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubahur shikhuhoedh, Hudubahur sauran lakcoci. sa'id haroon
Bayan karatun Mallam saidu Haruna akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika mun kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. sa'idu haruna
Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi delen dinta ta whatsapp groepen, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. zei haroon
Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran zuwaga sauran yanuwa.
Ku huta lafiya
Last updated on Jan 27, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
Kareem Alrefai
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
1.0.0 by KareemTKB
Jan 27, 2024