Use APKPure App
Get Sakon Soyayya Hausa Da Turanci old version APK for Android
Soyayya da shakuwa
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
Een kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. Een tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
คนชอบบอล ตั้น
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
7.3.0 by Afri-Florecer
Aug 28, 2024