Use APKPure App
Get Sallar Matafiya (KASARU) old version APK for Android
Bayani akan Sallar Kasaru
Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i
Hurhudu Qasaru A Lokacin
Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa
Ra kO'i Biyu-biyu,
wadannan
Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu
Kuwa Sune: - Azahar, La'asar Da
Kuma Isha'i.
Saboda Fadin Allah Madaukakin
Sarki Cewa:
{وإذاضربتم فى الأرض فليس عليكم
جناح أن تقصرو من الصلاة}
MA'ANA
"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa
Naar Babu Laifi A Gareku Ku Rage
Daga Salloli ".
Da Kuma Fadin Abdullahi Dan
Umar (allah Ya Kara Musu
Yarda) Cewa:
"Na Abokanci Manzon Allah
Sallallahu Alaihi Wa Sallam
Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance
Manzon Allah Baya Karawa Cikin
Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,
Kuma Sayyidina Abubakar Da
Omar (Allah Yaqara Musu Yarda)
Suma Haka Suke Aikatawa ".
HUKUNCINTA:
Sallar Matafiyi Ko Qasaru
Sunna ce Karfafaffiya, Saboda
Dalilin Hadisin Da Muka Ambata
Een Baya Na Abdullahi Dan Umar
[Allah Ya Qara Masu Yarda].
SHARADANTA
Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar
Sa Ba Saida Wasu Sharadai
Kamar Haka: -
1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon
Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda
Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita
640.
2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak
Ce: [wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne
Don Sabon Allah].
3. Sannan Kada Ya Fara Yin
Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan
Ya Bar Kewayen Garin Da Ya
Fito Daga Cikinsa.
Last updated on Mar 16, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
Andreas Marx
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Sallar Matafiya (KASARU)
1.1 by Mrbeli
Mar 16, 2019