Use APKPure App
Get Tsara Kalaman Soyayya old version APK for Android
Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya
Alamomin da suke nuna cewa foelie tana zoon namiji
Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.
Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.
Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.
Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.
Zaka riƙa yawan haɗuwa da it a gurare mabanbanta.
Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana en gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.
Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin
*Tsara Kalaman Soyayya
*Tsantsaar Soyayya
*Mu so juna
*Muyi Soyayya
*Mu koyi Soyayya
Last updated on Nov 18, 2024
Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya
Geüpload door
ดิวออน เดอะร็อค
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Tsara Kalaman Soyayya
1.1.0 by Abdu Matashi
Nov 18, 2024