Use APKPure App
Get Dan Kwairo old version APK for Android
wakokin Alhaji Musa DanKwairo, nieaktywny ne, Ayi sauraro lafiya.
A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu a Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin kayan Maradunne. Ya tashi ya tarar da kakansa da Mahaifinsa suna waka tare, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi a cikin tsangaya ta waka, sabanin irin su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da gaba daya basa zuwa da Yayansu, su sun dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa son Yayansu su gaje su.Last updated on Sep 30, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Przesłane przez
Karan Kumar
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Dan Kwairo
4.5 by GangareBoy
Sep 30, 2018