Use APKPure App
Get Hausa Comedians Free old version APK for Android
Kalli wasu Daga cikin manyan Masu barkwanci na ul na hausa.
Wanna aplikacja ya kawo muku wasu daga cikin manyan masu wasan kwaikwayo na barkwanci wanda kasar Hausa ke ji da su wannan lokacin. Mutanen sun hada da:
> Bushkiddo
> YNS Skits
> Mc ASubaba
> Mc Tagwaye
> Dr Sambo
> HausaTopTV
> MazajeNe
> Feedo
> ArewaZoneTV
Zastosowanie również kyauta ne mukayi shi domin saukaka muku samun bidiyo na barkwanci cikin sauki. Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email da muka gabatar a can kasa. Aplikacje Zaku iya sauko da wasu din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa; azantar wa ta hanyar yin search da ZaidHBB a nan store.
Ocena Kada ku manta kuyi wannan manhaja tare da rubuta przegląd idan kunji dadin wannan aplikacja din.
********ZRZECZENIE SIĘ*********
Wannan manhaja bata bada damar sauko da wadannan bidiyoyi da muka ambata, kawai aikin ta shine sada ku da manhajar youtube domin kallon bidiyoyi. Ma'ana da ka danna bidio manhajar zata turaka zuwa Youtube don kallon bidiyon.
Last updated on Aug 17, 2020
*Bug Fixed
Przesłane przez
Adam Ádám
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Hausa Comedians Free
1.3 by ZaidHBB
Aug 17, 2020