koyon waka cikin waya da compu


3.12.0.11 przez Brave squad studio*
Aug 11, 2020

O koyon waka cikin waya da compu

darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na sooyayya ka ke son koya, zaka iya su. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, aplikacja akwai masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin nagrywanie cikinarka way ko komputer taka taka

* aplikacja muhimmacin

* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,

* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi

* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai

* muna syn matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan aplikacja

* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai

> muna shirin jaruman mako> jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libia, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka promując muzykę naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,

akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi w kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna czat.

akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,

in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan E-mail: koyonwaka@gmail.com

Co nowego w najnowszej wersji 3.12.0.11

Last updated on Oct 6, 2020
chat da abubuwa da dama

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

3.12.0.11

Przesłane przez

كمال ترابين

Wymaga Androida

Android 4.2+

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get koyon waka cikin waya da compu old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get koyon waka cikin waya da compu old version APK for Android

Pobierz

koyon waka cikin waya da compu Alternatywa

Zdobądź wiecej z Brave squad studio*

Odkryć