Sakon Soyayya Hausa Da Turanci


7.3.0 przez Afri-Florecer
Aug 25, 2024 Stare wersje

O Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

Kullum kana k'ara zama saurayi idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. Tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara i kan dukkan abun da na sa gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin syn dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

7.3.0

Przesłane przez

คนชอบบอล ตั้น

Wymaga Androida

Android 4.4+

Available on

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Sakon Soyayya Hausa Da Turanci old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Sakon Soyayya Hausa Da Turanci old version APK for Android

Pobierz

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Alternatywa

Zdobądź wiecej z Afri-Florecer

Odkryć