We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us ikona

2.3 by engrshams


Nov 8, 2019

O Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Wannan aplikacja yana dauke da Sharhin Usul al Iman MP3 na Sheikh Jafar Mahmoud Adam.

Salam alejkum wa Rahmatullah wa Barakatuh.

Wannan aplikacja yana dauke da Sharhin Usul al-Iman Mp3 na Sheikh Jafar Mahmuda Adama Mp3 Offline.

Ya Allah Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya kuma jikansa.

Domin aplikacje samun sauran nd Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah Duba (rrnapps) wolne hausa islamski aplikacje dake cikin sklep zabaw

Don Allah taimaka dzielenie yi na Usulul Iman TA facebook, WhatsApp, Twitter da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada Kuma wpływały manty rating Ayi na wannnan aplikacja pięciogwiazdkowym.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmud Adam agarin Daura, A shekara TA 1962

(Ko da Yake Wani lokacin Yakan CE 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka Mayar da shi wajen Wani Malam Umaru Wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a Daura arewa da Wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini tsakanin

su, wanda kuma shi Nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan słońce zo Kano ne tara da Wannan malami nasa, A shekara TA 1971 (ko 1972), sai suka zauna makarantar Malam Abdullahi Wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune unguwar Fagge Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, Tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya ya Ryga fara haddar Alkur'ani mai

Girma Wanda ya kammala się shekara TA 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya Shiga makarantu Biyu lokaci daya shekara TA 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra cibiyar bla al'adun kasar Misra (egipski Centrum Kultury), sannan

kuma ya Shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci szkoły wieczorowe, tunda w lokacin shekarunsa słońcu wuce shekaru na podstawowym, Amma duk da Haka Wannan lokaci shi ne mafi kankanta ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu shekara TA 1983. Wannan kuma shi ya ba shi Damar Shiga makarantar GATC Gwale shekara TA 1984 kuma ya kammala się shekara TA 1988. shekara TA 1989 Malam ya Sami gurbin Karatu jami'ar musulunci ta Medyna , a INDA ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an Wanda kuma ya kammala się shekara TA 1993. Sannan kuma

Szejk Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na Biyu (Masters) A Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya ya Ryga yi nisa wajen karatunsa na digiri na Uku, Wato digiri da digirgir (PhD), A da Jami'ar Usman Dan Fodiyo wziąć Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar szejk Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu unguwar Dandago Wanda Malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi się gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Bałaga da adab w wajensa. Akwai kuma

Szejk Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma dr Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da Malam ya karantar Dasu, słońce Hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Sharhin Usul al-Iman, Sharhin Kashf ush-Shubuhaat, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa harshen hausa karkashin cibiyar

(Sheikh Ja'afar Islamska Centrum Dokumentacji). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya Rašu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon Harin da wadansu „Yan ta'adda śuka kai masa, A daidai lokacin da Yake jagorantar sallar asuba masallacin Juma'a na Dorayi. Ya ya Rasu bar mata Biyu, da „Yaya Shida, yayin da aka Haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai Bayan aiwatar da Wannan kisan Gilla kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, masa da ya Saka Gidan aljanna.

Co nowego w najnowszej wersji 2.3

Last updated on Nov 8, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us aktualizacje 2.3

Przesłane przez

Easha Eashal

Wymaga Androida

Android 4.1+

Pokaż więcej

Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us Zrzuty ekranu

Języki
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.