Use APKPure App
Get Riyadussalihin -Sheikh Lawan old version APK for Android
Saurari Karatun Riyadussalihin da Sheikh Lawan Triump Kano ke gabatarwa
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Riyadussalihin 2019-Sheikh Lawan Triump Kano" na kunshe da Karatun Riydussalihin wanda Sheikh Lawan Abubakar Shuaibu Triump Kano ke gabatarwa a Masallacin Usman bin Auf da ke Kofar Wambai, Kano, Nigeria.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on Apr 14, 2024
*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Uploaded by
Ali Muayed Hashem
Requires Android
Android 4.4+
Category
Report
Riyadussalihin -Sheikh Lawan
2.0 by ZaidHBB
Apr 16, 2024