Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz


1.0 by MaleekKZR
Dec 7, 2015

About Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

Saurari Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz application ne dake dauke da karatun littafin ahkamul janaiz daga bakin mala jafar mahmud Adam. karatun yana kunshe da hukunce hukunce na addini, saurareshi ka karu. Inkaji dadinsa ka sharing zuwa ga abokanka suma su saurara. in kana bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar to kawai ka rubuta MaleekKZR sai kayi search zaka gansu gaba daya harma da wadansu islamics apps din. inkanada wani korafi ko shawara akan apps dinmu to muna maraba daduk abinda zakuce kuma insha Allah za'a gyara.

Allah ya jikan malam jafar mahmud Adam

Additional APP Information

Latest Version

1.0

Uploaded by

Nadia Vázquez Rios

Requires Android

Android 2.3.4+

Report

Flag as inappropriate

Show More

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz old version APK for Android

Download

Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz Alternative

Get more from MaleekKZR

Discover