Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J


1.3 by ZaidHBB
Jul 29, 2020 Old Versions

About Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J

Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Biyu daga bakin Sheikh Jafar Kano

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 2-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na biyu ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na daya da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

What's New in the Latest Version 1.3

Last updated on Oct 21, 2020
*Bug Fixed

Additional APP Information

Latest Version

1.3

Uploaded by

Grewol Gray

Requires Android

Android 4.1+

Report

Flag as inappropriate

Show More

Use APKPure App

Get Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J old version APK for Android

Download

Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J Alternative

Get more from ZaidHBB

Discover