Maganin Kambun Baka & Maita MP3
Maganin Kambun Baka & Maita MP3
ASSALAMUALAIKUM AWARAHMATULLAH
Wannan Cikakken Bayani ne Dan gane da abinda ya shafi kambun baka da kuma maita
1-Bangarene daga cikin littafin SAARIIMUL BATTAR ..BY SHEIKH ALBANI ZARIA.
2-Muyi kokarin bibiyar karatun har qarshe domin fahimtar sakon dake ciki
3-Mu saurara da kyau da kuma lura don fa'idantuwa da Sakon
4-Zamu samu cikakken bayani akan menene
a)KAMBUN BAKA
b)MAITA
Yaya Ake karya su da kuma CIKAKKUN BAYANAI AKAN YADDA AKE KARE KAI DAGA SHARRINSU
ALLAH YA GAFARTAWA MALAM