Mallakar Miji a Musulunce

ta Hanyoyi 40 na Mal KHG

1.0 โดย uyaapps
Sep 25, 2017

เกี่ยวกับ Mallakar Miji a Musulunce

Hanyoyi 40 na Mallakar Miji a Musulunchi MP3 na Malam Muhmmd Kabiru Haruna Gombe

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh Yan uwa Maza da Mata,

Sabuwar manhajja domin kawo muku bayanin hanyoyin mallakar miji da mata ya kamata subi daga bakin babban malami Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe.

Kamar yadda akasani, malam Kabiru na nishadantar da masu sauraren karatunsa kuma akanyi dariya daidai gwargwado toh amma fatan shine a saurari abubuwan karuwa da za'aji kuma ayi aiki dasu domin tabbas zamu amfana.

Domin sauraron hanyoyin mallakar miji dake cikin wannan manhajja baa bukatar a kunna data (offline neh). Mallam Kabiru Gombe.

Bayan wannan manhaja ta mallakar miji bayanin sheik kabeer Gombe akwai sauran apps na sauran malamai kamar Malam Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi. Sannan akwai Kundin Tarihi na Daurawa. Duba (uyaapps) apps cikin wannan gida domin samunsu.

Idan kunji dadin wannan manhajja mallakar miji kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan akwai wata sabuwar amarya da kuka sani to ya kamata ku meka mata wannan manhajja domin itama ta amfana.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Shaykh Kabeer Gombe mp3

Ku huta lafiya.

uyaapps

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

1.0

อัปโหลดโดย

Isshak Hiddou

ต้องใช้ Android

Android 4.0+

รายงาน

ปักธงว่าไม่เหมาะสม

แสดงเพิ่มเติม

Mallakar Miji a Musulunce ทางเลือก

ต้องการแอปอื่นจาก uyaapps

ค้นพบ