Use APKPure App
Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android
Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji
Kasancewar ki bir dara da ni, ya sa ni jin kaina bir matsayin wani mutum mai dararaja ta musamman. Ina oğlu ki, yani irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.
Mace tana oğlu namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.
2. Mace tana oğlu wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.
3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.
4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.
5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.
6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa.
7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.
8. Topuz tana oğlu namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika topuz. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita
9. Tana oğlu namijin da ke oğlu ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.
10. Mace tana oğlu namiji mai wayo kuma mai haƙuri.
11. Tana oğlu namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.
Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.
Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin metan/mazan da muke kauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.
Last updated on Sep 6, 2024
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100
Yükleyen
Štěpán Bilík
Gereken Android sürümü
Android 4.4+
Kategori
Bildir
Sakonnin Soyayya 100
1.2.0 by Abdu Matashi
Sep 6, 2024