Use APKPure App
Get Sheikh Aminu Daurawa - Manyan old version APK for Android
Wannan uygulaması Gör yana dauke da wasu Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Şeyh daurawa.
Uygulama çalışmak için internet bağlantısı gerektirmez (Çevrimdışı) ve ses kalitesi çok yüksektir. Sadece çevrimdışıyken bile indirip dinlemeye başlayın.
-------
Wannan uygulaması yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Şeyh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Dersler din sune kamar haka:
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3
Parlatıcı muka ga ya dace muyi uygulama wanda mutane zasu su saurara bir saukake.
Allah ya sakawa Şeyh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan bayan akan Harshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, Şeyh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin "rrnapps" a play store).
Akwai karatun malam Şeyh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure - Şeyh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su şeyh jafar mahmud adam, şeyh albani zariya, şeyh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Za kuma a iya samun Karatun Al-kuran na wasu daga cikin manyan makaranta kuran.
Don Allah idan har kaji dadin wannan uygulama bir taimaka bir yi paylaşım ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran sosyal medya domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi indir su amfana.
Kada kuma bir manta ayi derece na wannnan uygulama beş yıldız.
Kadan daga cikin tarihin Şeyh İbrahim Aminu Daurawa,
TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -
Sunana Aminu İbrahim bin Muhammed bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Şeyh İbrahim Muhammed mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, bir unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana’ar dinki, dominik dogaro da kai. Mahaifiyata Hajiya Saadaada Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Bir kadın bir ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, cikin garin Kano, gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, bir karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi bir lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan maşahuran malamai na Kano: Wasq na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gıda, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.
6. Şeyh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadis bir wajensa.
7. Şeyh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gıda, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.
8. Şeyh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadis da lugga a wajensa.
9. Şeyh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.
10. Şeyh Dogo Mai Muhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.
11. Şeyh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadis da lugga da fiqihu da tarikh bir wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!
12. Şeyh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.
Mungode. Ayi saurare lafiya.
Last updated on Dec 8, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
Yükleyen
Mohammad Nassar
Gereken Android sürümü
Android 4.1+
Kategori
Bildir
Sheikh Aminu Daurawa - Manyan
2.9 by engrshams
Dec 8, 2020