下載 APKPure App
可在安卓獲取Ahmad Guruntum Adda'u part 3的歷史版本
艾哈邁德Guruntum Adda'u部分3免費離線
Assalama alaikum warahatullah...
wannan application sadaukarwace ga dukkanin yan uwa musulmai...bayan haka wannan application b aya bukatar mutum ya kunna data nashi kawai download zakayi ka saurara
dadi da kari wannan karatu mai taken "ADDA'U WADDAWA" yanada yawa saboda haka mun rabashi zuwa part 1.2.3.
sannan dukkanin wanda yakeson sauran application nawa kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zaka ga dukkanin application danayi domin an fanar yan uwa musulmai...dafatan Allah yasakawa malam da alkairi....thank you
Last updated on 2017年06月04日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Ahmad Guruntum Adda'u part 3
1.0 by doctor kiyawa
2017年06月04日