下載 APKPure App
可在安卓獲取Falalar Tasbihi by Gadon Kaya的歷史版本
Falalar Tasbihi由阿卜杜拉希·烏斯曼Gadon卡亞博士
Assalama alaikum.....wannan application mai suna "falalar tasbihi" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application ba iya lecture yayi akan falalar tasbihi ba ahar ma da wasu muhadara masu muhimmaci da malam yayi kamar su
1.falalar tasbihi
2.addua takobin mumimni
3.matsa a musulunci....da dai sauransu
Dr. Abdul;lahi usman gadon kaya malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
Last updated on 2017年07月29日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Falalar Tasbihi by Gadon Kaya
1.0 by doctor kiyawa
2017年07月29日