下載 APKPure App
可在安卓獲取Ja'afar Tafseer Al Ahqaf mp3的歷史版本
Karatun謝赫馬哈茂德·賈阿法。經注沙丘章MP3
Saurari karatun malam jafar na tafsirin suratul Ahqaf.
Sanarwa: Akwai wani app da muka kawo a baya mai suna Jafar Tafsir Ahqaf - As Saff wanda cikinsa babu cikakken karatun suratul ahqaf. Wannan shine yasa muka kawo wannan karatu na suratul ahqaf cikin wannan app.
Allah ya bamu ikon saurara da fahimtar alkurani mai girma da kuma aiki dashi. Allah yasa ya zame mana tafarkinmu na tsira har mu shiga al Jannah Firdausi aameen.
Allah ya jikan malam jafar ya rahamsheshi aameen.
Last updated on 2019年04月18日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Ja'afar Tafseer Al Ahqaf mp3
3 by KareemTKB
2019年04月18日