下載 APKPure App
可在安卓獲取Magana Jari Ce Littafi Na 2的歷史版本
Saurari馬加納傑瑞鈰Littafi娜2萬達艾哈邁德Isah江潮雅karanta。
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Magana Jari Ce Littafi Na 2 wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littafin a kowane lokaci.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 2020年08月17日
*Bug Fixed
Magana Jari Ce Littafi Na 2
1.2 by ZaidHBB
2020年08月17日