Use APKPure App
Get Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam old version APK for Android
Wannan ứng dụng yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Phần 1 By Sheikh Jafar
Assalamu Alaikum
Wannan ứng dụng yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Phần thứ nhất (ứng dụng cikin 1 daga 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, bóng muka ga ya Dace muyi ứng dụng wanda mutane zasu su saurara một saukake
App din Guda Uku 3 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 tuyến Mp3
-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar tuyến Mp3
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 tuyến
Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Domin ứng dụng samun sauran na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na Sunnah Duba (rrnapps) miễn phí Hausa Hồi giáo apps dake cikin cửa hàng chơi
Kada Kuma một đánh giá Ayi manta na wannnan ứng dụng lăm sao.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *
Một haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, một shekara ta 1962
(Ko da Yake WANI lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo một gidansu, awurin Mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na Jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen WANI Malam Umaru một WANI gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 một arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini một tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan nắng zo Kano ne bì da Wannan malami nasa, một shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna một makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma Yake zaune một unguwar Fagge một Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, marigayi Tuni Sheikh Ja'afar ya ya riga fara haddar Alkur'ani mai
Girma, wanda ya kammala một shekara ta năm 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai Girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu Biyu một lokaci Daya một shekara ta năm 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra một cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Trung tâm Văn hóa Ai Cập), sannan
kuma ya shiga makarantar Manya da ba su yi boko ba ta Lớp Masallaci Adult Evening, tunda một shekarunsa nắng lokacin wuce shekaru na tiểu học, amma duk da haka một Wannan lokaci shi ne mafi kankanta một ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu một shekara ta năm 1983. Wannan kuma shi ya ba shi Damar shiga makarantar GATC Gwale một shekara ta năm 1984, kuma ya kammala một shekara ta năm 1988. Một shekara ta năm 1989, Malam ya sami gurbin karatu một jami'ar musulunci ta Madinah , một Inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala một shekara ta năm 1993. Sannan kuma
Sheikh Ja'afar ya sami Damar kammala karatunsa na digiri na Biyu (Masters) một Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya ya riga yi nisa wajen karatunsa na digiri na Uku, WATO digiri da digirgir (PhD), một da Jami'ar Usman Dan Fodiyo mất Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na
farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam
Nuhu một unguwar Dandago, wanda Malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi một gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab một wajensa. Akwai kuma
Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Tiến sĩ Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, mặt trời hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa một harshen Hausa một karkashin cibiyar
(Trung tâm Tư liệu Sheikh Ja'afar Hồi giáo). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon Harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, một daidai lokacin da Yake jagorantar sallar asuba một masallacin Juma'a na Dorayi. Ya ya rasu thanh mata Biyu, da 'Yaya Shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan Kisan gilla một Kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna
Last updated on Mar 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features
Được tải lên bởi
Sonia Zhan
Yêu cầu Android
Android 4.1+
Danh mục
Báo cáo
Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam
2.8 by engrshams
Mar 16, 2020