Use APKPure App
Get Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam Akan Tambayoyi da amsoshin su.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Ứng dụng Wannan mai suna "Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Ứng dụng din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Ứng dụng din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin ứng dụng dina don ku sauko da kashi na biyun.
Haka zalika wannan ứng dụng na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji Dadin wannan ứng dụng din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "xem xét" tare da "rating" din ứng dụng din, hakan zai kara mana kwarin .
Ku duba kundin Ứng dụng dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB một cửa hàng sai kuyi tìm kiếm, mất zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Last updated on Apr 9, 2021
*Bug Fixed
Được tải lên bởi
Tun Tun
Yêu cầu Android
Android 4.1+
Danh mục
Báo cáo
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli
1.3 by ZaidHBB
Apr 9, 2021