Use APKPure App
Get Tafseer Al Baqarah (1 - 286) old version APK for Android
الشيخ جعفر محمود آدم تفسير سورة البقرة (الآية 1 – 286) بالهوسا
تفسير سورة البقرة بلغة الهوسا تفسير كامل للشيخ جعفر من سورة البقرة من الآية 1 إلى الآية الأخيرة 286. كان هذا التطبيق هو سورة البقرة تفسير الآيات من 1 إلى 173 فقط. ولكننا قد أدرجنا بقية آيات السورة الآن. نأمل أن تستمتع بالتطبيق ومشاركته مع الآخرين.
كان هناك ثلاثة (3) تطبيقات لتفسير سورة البقرة. كان هذا هو التطبيق الأول. الآن يحتوي هذا التطبيق على جميع التفسيرات لذا استمتع بالتطبيق وقم بتقييمه من فضلك. أخبرنا كيف يمكننا تحسين التطبيق عن طريق إرسال التعليقات إلى البريد الإلكتروني للمطور المقدم.
سيكون تفسير كل سورة من القرآن متاحًا قريبًا باللغة الهوسا ويمكن تنزيله مجانًا وسيظل كذلك دائمًا.
تعلم كتاب الله بلغتك مع هذه التطبيقات!
___________________________________________________________
السلام عليكم يا يانووا مسلمي،
Wannan store on Google Play ya kusa daukan dukkan karatun tafsiri na alkur'ani mai girma daga bakin marigayi sheik jaafar.
Idan Allah yasa ka samowann APPS to danuwa yanzu kuma aiki ya rage gareka, domin dukkan hujja tazo gareka ko gareki. الله يا بامو أيقونة ريكو دا ليتافينسا أمين.
Idan har danuwa musulmi da musulma zasu saka games, chats da music files me zai hana tunda ga dama ta samu muyi amfani da ita wajen gyara rayuwarmu ko ma shiga Aljannah?
Duk iya kacin abin da Allah yasa ka ko kika haddace daga Alkur'ani to amfaninsa fa aiki Dashi amma tayaya zaka ko zakiyi amfani Dashi ba tare da sanin me kake ko kike karantawa ba?
داما تا سامو يانزو. Yi downloading din Apps din sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer domin jin tafseer din karatun Alkur'aninka/ki. Idan Kagama da Wantan Surah to sai Kayi تنزيل din Surar dake biye da ita.
الله يا بارمو دا ابن العنابي يا كوما طباتار دامو آكان إيماني نا جاسكيا. الله يا سانيامو سيكين واندا زاييما رحمة يا كوما شيغار داسو الجنارسا أمين أمين أمين.
Daga karshe nine danuwanku musulmi nake Wantan aiki، ina neman Taimakon Addu'arku ta alkhairi da Fatan Allah ya karba mana Wantan aiki dani daku baki daya.
Kada ka/ki manta kiyi Sharing dinwann App ta whatsapp ko wechat ko twitter ko Facebook ko duk wata hanya da zata sa sauran 'yanuwa suma su samu su amfana.
الله يا تيماكي مسلمي دا مسلمي يا كوما روغوزا كافيرسي دا كافيري باكي دايا.
عيدان كانا كو كينا دا تفسير من (cd web Complete Tapseer055 zuwa 066) إلى دون الله منى بوكاتا. Zaka/ki iya taimakawa da turoshi taiin amfani da البريد الإلكتروني للمطور.
Idan kana ko kina da wata shawara game da Wantan aiki na Complete sheikh ja'afar tafseer zaka iya turo da sakonka tayin amfani da email din Developer.
الله يا جيكان ملام جعفر يا كوما غفرتا ماسا امين.
Last updated on 02/02/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
محمل
Goodgoodsafa
Android متطلبات النظام
Android 4.4+
الإبلاغ
Tafseer Al Baqarah (1 - 286)
1.0.0 by KareemTKB
02/02/2024