Use APKPure App
Get Tafseer Al Baqarah (1 - 286) old version APK for Android
Syeikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer Surah Al Baqarah (ayat 1 - 286) dalam Hausa
Tafsir suratul baqarah dalam bahasa Hausa tafsir penuh syeikh jafar suratul bakarah dari ayat 1 hingga ayat terakhir 286. Aplikasi ini dulunya suratul baqarah tafsir ayat 1 hingga 173 sahaja. Walau bagaimanapun, kami telah memasukkan ayat-ayat Surah yang tinggal sekarang. Harap anda akan menikmati dan berkongsi aplikasi dengan orang lain.
Dulu ada TIGA (3) Aplikasi untuk Tafsir Surah Al Baqarah. Ini pernah menjadi Apl pertama. Sekarang aplikasi ini mengandungi semua tafsir jadi sila nikmati dan nilai aplikasinya. Beritahu kami cara kami boleh menjadikan apl lebih baik dengan menghantar maklum balas kepada e-mel pembangun yang disediakan.
Tafsir setiap surah dari Al-Quran tidak lama lagi akan tersedia dalam BAHASA HAUSA dan PERCUMA untuk dimuat turun dan akan sentiasa.
Pelajari Kitab ALLAH Dalam bahasa anda dengan Aplikasi ini!
________________________________________________________________________
Assalamu alaikum ya 'yanuwa Musulmi,
Wannan kedai na Google Play ya kusa daukan dukkan karatun tafsiri na alkur'ani mai girma daga bakin marigayi sheik jaafar.
Idan Allah yasa ka samo wannan APPS ke danuwa yanzu kuma aiki ya rage gareka, domin dukkan hujja tazo gareka ko gareki. Allah ya bamu ikon riko da littafinsa Ameen.
Idan har danuwa musulmi da musulma zasu saka games, chats da music files me zai hana tunda ga dama ta samu muyi amfani da ita wajen gyara rayuwarmu ko ma shiga Aljannah?
Duk iya kacin abin da Allah yasa ka ko kika haddace daga Alkur'ani to amfaninsa fa aiki dashi amma tayaya zaka ko zakiyi amfani dashi ba tare da sanin me kake ko kike karantawa ba?
Dama ta samu yanzu. Yi memuat turun din Apps din sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer domin jin tafseer din karatun Alkur'aninka/ki. Idan kagama da wannan surah to sai kayi downloading din Surar dake biye da ita.
Allah ya barmu da son Annabi ya kuma tabbatar damu akan imani na gaskia. Allah ya sanyamu cikin wadanda zaiyima Rahama ya kuma shigar dasu AljannarSa Ameen Ameen Ameen.
Daga karshe nine danuwanku musulmi nake wannan aiki, ina neman Taimakon Addu'arku ta alkhairi da fatan Allah ya karba mana wannan aiki dani daku baki daya.
Kada ka/ki manta kiyi sharing din wannan App ta whatsapp ko wechat ko twitter ko Facebook ko duk wata hanya da zata sa sauran 'yanuwa suma su samu su amfana.
Allah ya taimaki musulunci da musulmai ya kuma ruguza kafirci da kafirai baki daya.
Idan kana ko kina da Tafseer from (cd web complete tapseer055 zuwa 066) to don Allah muna bukata. Zaka/ki iya taimakawa da turoshi tayin amfani da e-mel pembangun.
Idan kana ko kina da wata shawara game da wannan aiki na Complete sheikh ja'afar tafseer zaka iya turo da sakonka tayin amfani da email din developer.
Allah ya jikan Mallam Jafar ya kuma gafarta masa Ameen.
Last updated on Oct 9, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
Goodgoodsafa
Memerlukan Android
Android 4.4+
Category
Laporkan
Tafseer Al Baqarah (1 - 286)
1.0.0 by KareemTKB
Oct 9, 2024