Use APKPure App
Get Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P old version APK for Android
Wannan App yana Dauke da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi Offline-na Sheik Jafar
Assalamu Alaikum
Wannan App yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Scheich Ja'afar Mahmoud Adam, Glanz muka ga ya dace muyi Anwendung wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Scheich Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam
Ein haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, ein shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Scheich Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Scheich Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra (ägyptisches Kulturzentrum), sannan kuma ya shiga makarantar viele da ba su yi boko ba ta Masallaci Erwachsene Abendkurse, tunda ein lokacin shekarunsa sonne wuce shekaru na primär, amma duk da haka ein wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , ein inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Scheich Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Meister) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), ein Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Scheich Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu und unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Scheich Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Islamisches Dokumentationszentrum Sheikh Ja'afar). Marigayi Scheich Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, ein daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da alias haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
Domin Samun Sauran Apps Na Scheich Jafar Da Sauran Manyan Malamai Na Sunnah Duba (erstklassige Apps) Kostenlose Hausa Islamische Apps Dake Cikin Play Store
Don Allah idan har kaji dadin willan Anwendung eines taimaka a yi Teilen auf Facebook, WhatsApp, Twitter, da Sauran Social Media dominieren Sauran Yan Uwa Musulmi Su Amfana.
Kada kuma a manta ayi Bewertung na wannnan Anwendung fünf Sterne.
Last updated on Mar 1, 2021
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Von hochgeladen
Mohammed Med
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P
2.9 by engrshams
Mar 1, 2021