Use APKPure App
Get Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P old version APK for Android
da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi Çevrim na Sheik Jafar dauke Wannan uygulaması Gör yana
Assalamu Aleyküm
Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Çevrimdışı na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
* Tarihin Şeyh Cafer Mahmud Adam
Bir haifi marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Şeyh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Mısır Kültür Merkezi), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su boko ba ta Masallaci yi Yetişkin Akşam Sınıfları, tunda bir lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , bir inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), Jami’ar Usman Dan Fodiyo da Take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammed Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Şeyh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Salahawiy, Ahkaamul Janaa'm. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar İslami Dokümantasyon Merkezi). Marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, bir daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga konuna cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (birinci sınıf uygulamalar) ücretsiz Hausa İslami uygulamalar dake cikin Play Store
Don Allah idan har kaji dadin wannan uygulama a taimaka a yi paylaşım ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran sosyal medya domin sauran yan uwa musulmi su amfana.
Kada kuma bir manta ayi derecelendirme na wannnan uygulaması beş yıldız.
Last updated on Mar 1, 2021
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Yükleyen
Mohammed Med
Gereken Android sürümü
Android 4.1+
Kategori
Bildir
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P
2.9 by engrshams
Mar 1, 2021