We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya icono

3.7 by engrshams


26/08/2020

Acerca del Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya

Fikhu un Sawwake

Fikhu un Sawwake

GABATARWAR MAI FASSARA.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Alá mabuwayi, tsarkkaken sarki. Tsira da aminci su tabbata ga fiyyayyanyan halitta Annabin karshe Annabi Muhammad SAW, da alayensa da sahabban da kuma wadanda suka bi su da kyautatawa har ranar sakamako.

  Wannan littafin mai suna Fikhul Muyyasar y kunshi ibada da mua’amala a shari’ar musulunci ta hanya mai sauki. Ya fara tun daga tsarki har zuwa zamantakewa tsakanin al’ummah. Allah ya sa wa wannan aiki albarka, ya kuma sa iklasi a ciki, amin.

Ibrahim Abdullahi.

Minna, Nigeria.

GABATARWA MAWALLAFI.

Matsayin fikhu da girmansa un cikin zukatan musulmi.

Muhammancin matsayin fikhu.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Allah shi kadai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin da babu wani Annabi bayan shi, lalle yana daga cikin zance mai amfani mu kfi taqfi taqi taqi taqi taqaspázota tlpápázota tlpápá tlpá tl omi mu gane cewa fikhu tushe ne da ya kasance musulmi yake auna aikin shi da shi, juego da abin da aka halasta ko también conocido como haramta, ingantacce ko batacce, kuma musulmai gaba daya suna kwadayi wajan neman sani halas da haram, ingantacce shi shi shai Allah ko bauta masa, na kusa ko na nesa, makiyi ko aboki, shugaba ko wanda ake shugabanta, musulmi ko wanda ba musulmi

ba, kuma babu wata hanya ta sanin haka sai ta ilimin fikhu.

 Wanda ke bincike game da hukuncin Allah akan bayi gaba daya, en umurni ko na zabi ko kuma wanda aka tilasta.

  Lokacin da ilimin fikhu ya kasance daban daga sauran ilimomi, ya ta fadada ta hanyar anfani da shi, kuma muhimmancin shi tú ta girmama, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa kuma y tattara abubuwan más rayuwa, sa'anan y tabbat y tafiya da zamani ne, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa, sa'annan bunkasar ta sa ta tsaya ko ta kusa tsayawa, kodai da gangan ko kuma domin lalle shi ya nisanci barin dogaro ko riko da wani bangare na rayuwa (kamar yadada) wasu suke ganin y takaitune da tsarki da sallah, alhalin bah aka ba ne), domin neman sauyin na daular musulunci wanda aka sanya shi batare ba da al'adunsu da dabi'unsuba,

tare kuma da sadar da shi akan abin mamaki da haskaka sai ya bata musu rayuwa, kuma ya sanya musu mishikiloli kuma da kwadayi don amfani da wannan ilimin ba tare da an yi ba, watsi da shi ba domin shi ne ilimin mai girma ba, sai don karfin ginshikin shi da kuma hukunce-hukuncen da ya ginu akai, wanda ba ya gushewa akan tubalin shi daram a tsawo lokaci mai tsawa.

 Hakika Allah madaukakin sarki ya yi umurni juego da wannan al’umma da su inganta fannin sa kuma su karantar da yadda za’a yi amfani da shi a karance da kuma a aikace.

   Sai muka ga mafi yawan kungiyoyin musulunci suna ta kokarin komawa zuwa ga Shari'ar Alá, har ya zo ya kasance babu wata kungiya da zata yi amfani han tsad tau ta tíu. hade ya da wanzuwarsa. Amma dai

Allah zai bayyanar da addinin shi koda mushirikai sun ki.

   Sai, ai yaushe aka fara amfani da fikhu? Menene sababin amfani da shi? Dame fikihu ya kebanta da me kuma ya yi fice? Meke zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da shi? Da bayanin kamar haka.

  A fara amfani da fikhu ne a sannu-sannu a zamanin Annabi SAW da kuma lokacin sahabbai, kuma sababin amfani da shai a share a shai a farkon akark akk akuk ai akukan a la io wadanda suke ta aukuwa, da haka ne bukatuwar fikhu ta mamaye kowanne zamani, domin tsara alakar zaman-takewar mutane da kuma jawo abubuwan gyara da kuma kore ab Kw ka kai tsayinin kara kai kay ki ka kai tsayin ta kai kay tsayin ta kai kay tsayin ten en cuenta.

Don Allah idan har kaji dadin aplicación wannnan a taimaka a yi compartiendo en facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran redes sociales dominan sauran yan uwa musulmi su ma suyi descargando su amfana.

Kada kuma un manta ayi calificación na aplicación wannnan cinco estrellas.

Novedades de Última Versión 3.7

Last updated on 26/08/2020

An gyara wasu matsaloli a cikinshi

Traductorio...

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

Solicitar Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya Actualización 3.7

Presentado por

Nam Duong

Requisitos

Android 4.1+

Mostrar más

Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya Capturas de pantalla

Idiomas
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Suscrito con éxito!
Ahora estás suscrito a APKPure.
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Éxito!
Ya estás suscrito a nuestro boletín electrónico.