We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Icona Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya

3.7 by engrshams


Aug 26, 2020

Informazioni su Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya

Fikhu A Sawwake

Fikhu A Sawwake

GABATARWAR MAI FASSARA.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi, tsarkkaken sarki. Tsira da aminci su tabbata ga fiyyayyan halitta Annabin karshe Annabi Muhammad SAW, da alayensa da sahabban da kuma wadanda suka bi su da kyautatawa har ranar sakamako.

  Wannan littafin mai suna Fikhul Muyyasar ya kunshi ibada da mua'amala a shari'ar musulunci ta hanya mai sauki. Ya fara tun daga tsarki har zuwa zamantakewa tsakanin al'ummah. Allah, sei un uomo aik albarka, sei un kuma sa iklasi a ciki, amin.

Ibrahim Abdullahi.

Minna, Nigeria.

GABATARWA MAWALLAFI.

Matsayin fikhu da girmansa a cikin zukatan musulmi.

Muhammancin matsayin fikhu.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Allah shi kadai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin da babu wani Annabi bayan shi, lalle yana daga cikin zance mai amfani mu kara tabbatar da cewa ilimin fikhu yana daga cikin mafi matsayin ilimomi addinin musulunci, da haka ne za mu gane cewa fikhu tushe ne da ya kasance musulmi yake auna aikin shi da shi, gioco da abin da aka halasta ko aka haramta, ingantacce ko batacce, kuma musulmai guna daya suna kwadayi wajan neman sani halas da haram, ingantacce ya shafi alakar su da Allah ko bauta masa, na kusa ko na nesa, makiyi ko aboki, shugaba ko wanda ake shugabanta, musulmi ko wanda ba musulmi

ba, kuma babu wata hanya ta sanin haka sai come ilimin fikhu.

 Wanda ke bincike gioco da hukuncin Allah akan bayi gaba daya, na umurni ko na zabi ko kuma wanda aka tilasta.

  Lokacin da ilimin fikhu ya kasance daban daga sauran ilimomi, ya ta fadada ta hanyar anfani da shi, kuma muhimmancin shi ya ta girmama, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa kuma ya tattara abubuwan più rayuwa, sa'anan ya tabbatta shi mai tafiya da zamani ne, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa, sa'annan bunkasar ta sa ta tsaya ko ta kusa tsayawa, kodai da gangan ko kuma domin lalle shi ya nisanci baracca dogaro ko riko da wani bangare na rayuwa (kamar yadda wasu suke ganin ya takaitune da tsarki da sallah, alhalin bah alias ba ne), dominano il saudita nasale daular musulunci wanda aka sanya shi batare ba da al'adunsu da dabi'unsuba,

tare kuma da sadar da shi akan abin mamaki da haskaka sai ya bata musu rayuwa, kuma ya sanya musu mishikiloli kuma da kwadayi don amfani da wannan ilimin ba tare da an yi ba, watsi da shi ba dominare ne ilimin mai girma ba, sai don karfin ginshikin shi da kuma hukunce-hukuncen da ya ginu akai, wanda ba ya gushewa akan tubalin shi daram a tsawo lokaci mai tsawa.

 Hakika Allah madaukakin sarki ya yi umurni gioco da wannan al'umma da su inganta fannin sa kuma su karantar da yadda za'a yi amfani da shi un karance da kuma a aikace.

   Sai muka ga mafi yawan kungiyoyin musulunci suna ta kokarin komawa zuwa ga Shari'ar Allah, har ya zo ya kasance babu wata kungiya da zata yi amfani da wani tsari sai dai 'yan kadan wadanda suke ganin rayuwarta hade yake da rayuwarsa, kuma karuwar arzikinta ti ho detto da wanzuwarsa. Amma dai

Allah zai bayyanar da addinin shi koda mushirikai sun ki.

   Sai, ai yaushe aka fara amfani da fikhu? Menene sababin amfani da shi? Da me fikihu ya kebanta da me kuma ya yi fice? Meke zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da shi? Da bayanin kamar haka.

  Una fara amfani da fikhu ne a sannu-sannu a zamanin Annabi SAW da kuma lokacin sahabbai, kuma sababin amfani da shi tare da bayyana shi un farkon lokaci a tsakanin sahabbai shi ne, matsananciyar bukatar da mutane suke da ita na sanin hukunce-hukuncen sababbin wadanda suke ta aukuwa, da haka ne bukatuwar fikhu ta mamaye kowanne zamani, dominano tsara alakar zaman-takewar mutane da kuma jawo abubuwan gyara da kuma kore abubuwa cutarwa, da barin barna kai tsaye tare da matsayin ilimin fikhu da abin da yake da shi.

Don Allah idan har kaji papino wannnan applicazione a taimaka a yi condivisione ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media dominare sauran yan uwa musulmi su ma suyi download su amfana.

Kada kuma a manta ayi valutazione na wannnan applicazione a cinque stelle.

Novità nell'ultima versione 3.7

Last updated on Aug 26, 2020

An gyara wasu matsaloli a cikinshi

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya 3.7

Caricata da

Nam Duong

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya Screenshot

Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.