Use APKPure App
Get Sheikh Isah Fantami Lectures old version APK for Android
Wasu Daga Cikin Nasihu Da Kuma Karatuttukan Cheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato cheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana conférences ba a iya faninin hausa ba har anglais da kuma larabci. cheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana muma kuma amfani da abin da muka saurara.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam, sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe sheikh aminu ibrahim daurawa da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application à ka taimaka kayi note din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma conférences na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
Last updated on Aug 10, 2020
New version with new features
Telechargé par
Borrero Sotomayor
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Sheikh Isah Fantami Lectures
2.2 by AdamsDUT
Aug 10, 2020