Use APKPure App
Get Sheikh Isah Fantami Lectures old version APK for Android
Wasu Daga Cikin Nasihu Da Kuma Karatuttukan Sheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan aplikasi yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam ini saya suka fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana ceramah ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah kuma amfani da abin da muka saurara.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar jafar mahmud adam, sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe sheikh aminu ibrahim daurawa da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan aplikasi ke ka taimaka kayi rating din sa dominan ya samu ya je sama dominan masu neman karatu da kuma kuliah na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
Last updated on Aug 10, 2020
New version with new features
Diunggah oleh
Borrero Sotomayor
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Sheikh Isah Fantami Lectures
2.2 by AdamsDUT
Aug 10, 2020