Use APKPure App
Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android
Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.
Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare par Cheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.
Une application cikin wannan na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) prends tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi Yanayin Sallar.
Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.
A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) prends.
Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja brille Cheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Cheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Cheikh Jafar Mahmud Adam.
Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.
Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi note dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi partageant da sauran yanuwa musulmai Hausa.
Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.
Telechargé par
سجاد الموسوي
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
120.7 MB Jan 26, 2024
120.7 MB Jan 26, 2024
3.3 MB Sep 27, 2018
3.3 MB Sep 27, 2018
3.6 MB Aug 16, 2018
3.6 MB Aug 16, 2018
Use APKPure App
Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android
Use APKPure App
Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android