Siffatus Salatin Nabiyyi MP3


3.2 przez KareemTKB
Jan 19, 2024 Stare wersje

O Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tary da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

Cikin, którą chcesz aplikacja na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a indyjski mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bajanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) weź tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi Yanayin Sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wantan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.

Mai Fassara Littafin Cikin Wantan Manhajja Shin Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Szejk Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa szejk Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wantan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikona yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji Dadin wantan manhajja, kada ku manta kuyi ocena dinta tauraro biyar cikin wantan gida sannan kada a manta ayi udostępnianie da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alejkum. Ku huta lafija.

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

3.2

Przesłane przez

سجاد الموسوي

Wymaga Androida

Android 4.4+

Available on

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android

Pobierz

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Alternatywa

Zdobądź wiecej z KareemTKB

Odkryć