Lakcocin Sheikh Abdallah Usman


1.2 per ZaidHBB
Sep 13, 2020 Vecchie versioni

A proposito di Lakcocin Sheikh Abdallah Usman

Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Kano (Parte 2)

Assalamu Alaikum 'Yan Uwa Musulmi,

Applicazione Wannan mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Part 2" su Kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga Bakin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya, Kano Nigeria.

Applicazione din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Applicazione din munyi shi kashi biyu, wato parte 1 da parte 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100 MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Novità nell'ultima versione 1.2

Last updated on Oct 25, 2020
*Bug Fixed

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.2

Caricata da

كرار راضي ثامر

È necessario Android

Android 4.1+

Segnala

Segna come inappropriata

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Abdallah Usman old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Abdallah Usman old version APK for Android

Scarica

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman Alternativa

Trova altro da ZaidHBB

Scoprire