Lakcocin Sheikh Abdallah Usman


1.2 โดย ZaidHBB
Sep 13, 2020 เวอร์ชั่นเก่า

เกี่ยวกับ Lakcocin Sheikh Abdallah Usman

Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Kano (ตอนที่ 2)

อัสสลามมุอะลัยกุม 'ยันอุวะมุซุลมี,

Wannan application mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya, Kano Nigeria.

Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma ออฟไลน์ ne.

แอพ Ku sauko da wanna din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii Bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. แอพ ku shiga cikin din don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

มีอะไรใหม่ใน 1.2 เวอร์ชันล่าสุด

Last updated on Oct 25, 2020
*Bug Fixed

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

1.2

อัปโหลดโดย

كرار راضي ثامر

ต้องใช้ Android

Android 4.1+

รายงาน

ปักธงว่าไม่เหมาะสม

แสดงเพิ่มเติม

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman ทางเลือก

ต้องการแอปอื่นจาก ZaidHBB

ค้นพบ